New Post

ABUBUWA BAKWAI (7) ABIN KULA GA DAN'ADAM

1. Duniyar da za a barta, me ya kawo hadama? 2. Dukiyar da za a lissafa daya bayan daya, me ya kawo tarata? 3. Rayuwar da zata kare, ina wani farin ciki? 4. Yarintar da tsufa zai zo mzta, me ya kawo takama? 5. Ana sauraren mutuwa, ina wata walwala? 6. Jikin da zai zama gawa, me ya jawo dagawa? 7. Karshe dai makomarsa kabari, me zai sa alfahari? Wanda ya manta da wadannan a ina ya bar hankalinsa? Allah yasa mu dace, yayi mana kyakkaywan karshe. Ameen!

Wednesday, 12 April 2017

MATATAH CE 77-100

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡          77-100      K'arshe✔ ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com     Ahmad ya turashi, "Miye haka zaka...

MATATAH CE 76

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡             76 ```second to the last page``` ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com     Su Momie sun isa k'auyensu...

MATATAH CE 75

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡              75 ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com    Rabi'ah ce tsaye kan Yasseer, yana kwance idanunshi...

MATATAH CE 74

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡              74 ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com   A hankali take tafiya, ko kallon gabanta batayi, harta kusan...

Wednesday, 5 April 2017

MATATAH CE 73

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡              73 ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com   Saude na can baya tana kuka batasan meke faruwa ba, saida...

MATATAH CE 73

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡              73 ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com   Saude na can baya tana kuka batasan meke faruwa ba, saida...

MATATAH CE 72

♡MATATAH CE♡    ♡♡♡♡♡♡             72 ©Rabiatu sk msh       ®NWA                                 Labari....Ilileee www.babymsh.blogspot.com   A daidai wannan gab'an kam Saude baza ta iya wa momie k'ariya...

Popular Posts

 
]]>All content on thisblog are copyright protected and cannot be reproduced on other websites without permission.