New Post

ABUBUWA BAKWAI (7) ABIN KULA GA DAN'ADAM

1. Duniyar da za a barta, me ya kawo hadama? 2. Dukiyar da za a lissafa daya bayan daya, me ya kawo tarata? 3. Rayuwar da zata kare, ina wani farin ciki? 4. Yarintar da tsufa zai zo mzta, me ya kawo takama? 5. Ana sauraren mutuwa, ina wata walwala? 6. Jikin da zai zama gawa, me ya jawo dagawa? 7. Karshe dai makomarsa kabari, me zai sa alfahari? Wanda ya manta da wadannan a ina ya bar hankalinsa? Allah yasa mu dace, yayi mana kyakkaywan karshe. Ameen!

Wednesday, 15 February 2017

SANADIN K'IYAYYA 19-20

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                  19-20 ©Rabiatu sk msh             NWA K'ARSHEN PART ONE   Kallonta yake sai faman girgiza kai yake yana hawaye, duk hak'urinshi da kauda kai a abu yau saida ta sakashi kuka, bai taɓa tunanin k'iyayyar...

SANADIN K'IYAYYA 17-18

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                  17-18 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan     Abba da kanshi ya saka Aleesa a motah ba tare da neman Rakiyar kowah ba, tana kuka tana komai, har cikin ɗakinta...

SANADIN K'IYAYYA 15-16

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                    15-16 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan www.babymsh.blogspot.com     Da sauri ta raɓa ta gefenshi zata wuce, ya daka mata uwar tsawa ba shiri taja...

SANADIN K'IYAYYA 13-14

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                  13-14 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan www.babymsh.blogspot.com   Kwana biyu anata shirye-shiryen biki, duk yanda Aleesa taso a janye maganar aure anma babu mai saurararta,...

SANADIN K'IYAYYA 11-12

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                  11-12 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan www.babymsh.blogspot.com    Tana shiga falon bak'in, daga ganin yanayinta Kabeer yasha jinin jikinshi, yasan yauma cikin...

SANADIN K'IYAYYA 9-10

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                   9-10 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan Www.babymsh.blogspot.com    K'arfe 10 dai dai suka isa wurin partyn, sunci kwalliya sosai kamar masu zuwa gasar sarauniyar...

SANADIN K'IYAYYA 7-8

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                    7-8 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan       Aleesa na niyyar tafiya wurinshi, Ummie ta jawo hannunta ta rik'e,    "Haba Abokiyah,...

SANADIN K'IYAYYA 5-6

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                    5-6 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan    Tana shiga falon ta hango Daddy na saukowa daga upstairs, da sauri jikinta yana kyarma ta wuce ɗakin Momie,...

SANADIN K'IYAYYA 3-4

♠SANADIN K'IYAYYA♠             (︶︿︶)                    3-4 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan Sun gama lecture sun fito, A hanyarsu ta komawa ne, Ummie ta kasa hak'uri saida tayi mata magana,     "Waini...

SANADIN K'IYAYYA 1-2

♠SANADIN K'IYAYYA♠            (︶︿︶)                   1-2 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan Tsaye suke bakin titi sai faman chatn take, Ummie ta mik'a hannu zata anshe wayar tayi saurin janye wa, ta buga tsoki,     ...

Saturday, 11 February 2017

SANADIN K'IYAYYA 1-2

♠SANADIN K'IYAYYA♠            (︶︿︶)                   1-2 ©Rabiatu sk msh             NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan Tsaye suke bakin titi sai faman chatn take, Ummie ta mik'a hannu zata anshe wayar tayi saurin janye wa, ta buga tsoki,     ...

Popular Posts

]]>All content on thisblog are copyright protected and cannot be reproduced on other websites without permission.