New Post

ABUBUWA BAKWAI (7) ABIN KULA GA DAN'ADAM

1. Duniyar da za a barta, me ya kawo hadama? 2. Dukiyar da za a lissafa daya bayan daya, me ya kawo tarata? 3. Rayuwar da zata kare, ina wani farin ciki? 4. Yarintar da tsufa zai zo mzta, me ya kawo takama? 5. Ana sauraren mutuwa, ina wata walwala? 6. Jikin da zai zama gawa, me ya jawo dagawa? 7. Karshe dai makomarsa kabari, me zai sa alfahari? Wanda ya manta da wadannan a ina ya bar hankalinsa? Allah yasa mu dace, yayi mana kyakkaywan karshe. Ameen!

Tuesday, 15 August 2017

HAKKIN KISA 81-100

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽              81-100 ©Rabiatu sk msh       ®NWA Wattpad @Rerbeeart_sk www.babymsh.blogspot.com 🔚🔚🔚   Maman Hajna tayi gyaran murya cikin damuwa ta fara magana.     "Nice nan na haifa Hajna, kuma babu wanda yake da Hakkin Kisanta saini, nasan kowa zaiyi mamaki dajin hakan, anma ba abun mamaki...

HAKKIN KISA 76-80

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             76-80 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com Rerbeeart_sk @wattpad Kotu....! Ta cika ta tumbatsa, ko ina mutanene ba masaka tsinke, a can na iske en RAZ novella sun riga kowa zuwa, su Maryam tapeeda, dr meenert, murjar baba, umman sayyida, da marymaama kam suna gaba baba, en KHADIJA CANDY...

HAKKIN KISA 71-75

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             71-75 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com Wattpad @Rerbeeart_sk     Abubuwan Maman Hajna sun fara munana, ko ita kaɗai take zaune kaman mai shirin zaucewa, ta ringa ihu tana faɗin Hajna ta dawo a fatalwa zata kasheta. Sai su Muhseen sun ringa rufe mata baki, buge hannun...

HAKKIN KISA 66-70

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             66-70 ©Rabiatu sk msh       ®NWA    A gigice ta dawo baya, nan danan kurmin idonta ya canja launi, Karime ta tashi tana rik'ota,     "lafiya dai Hajia saratu?"    Ai batasan sanda ta saketa ba sabida wani lafiyayyen mari da taji yaa sauka a fuskanta.      ...

HAKKIN KISA 61-66

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             61-66 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com   A falonta sukaci karo dasu Muhseen, suma suna shirin shigowa suga idanta tashi shiru bata fito ba, bayansu ta koma ta lafe.     "Hajna! Hajna ce, wlhy fatalwan Hajna ce bata mutu ba"     "kamarya bata mutu ba?"    ...

HAKKIN KISA 56-60

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             56-60 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com   Umman Abdul, tare suke da Abbanshi a mota wurin komawa gida, sai dai yayi tagumi duk ya shiga damuwa.        "wai kinsan wani abu Hajia?"     "A'ah saika faɗa Abban yara"       ...

HAKKIN KISA 51-55

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             51-55 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com Da fitowansu, Maman Hajna bata jira kowa ba ta shige motanta, ita take driving daman su Muhseen mota daban sukazo, Maryam ma ba'azo da ita ba. Gudu kawai ta ringa shararawa saman titi, tana maida numfashi cikin sauri.    Wayanta ce tayi...

HAKKIN KISA 41-50

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽               41-50 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com KOTU... Yau kam kotun har tafi ta rannan cika, babban kotun ta cika mak'il har babu wurin zama, mutane daga wasu garuruwan sunzo sauraren k'aransu Abdul.    Shari'arsu itace ta biyu bayan Alk'ali ya gama sauraren wata, sannan...

HAKKIN KISA 31-40

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             31-40 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com      Sanda Meerah ta k'ara dawowa tare da lawyer, Abdul ya k'ara ramewa duk yayi bak'i, kamanninshi sun canja kaman ba wannan hadaɗɗen Abdul ɗin data sani ba. Lawyern kanshi ya tausayawa Abdul da yanda ya ganshi.      ...

HAKKIN KISA 26-30

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽              26-30 ©Rabiatu sk msh       ®NWA   Tana shiga Falo ta iske duk k'annenta suna jiran shigowan ta, sai wannan ya kalla wannan suyi dariya, ta ɓata rai "ku kuma miye kuke ma daria"       Alhassan yace "kawai muna taya Ya Abdul murna ne, yau ya cira tuta har auntie ta tsaya...

HAKKIN KISA 26-30

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽              26-30 ©Rabiatu sk msh       ®NWA   Tana shiga Falo ta iske duk k'annenta suna jiran shigowan ta, sai wannan ya kalla wannan suyi dariya, ta ɓata rai "ku kuma miye kuke ma daria"       Alhassan yace "kawai muna taya Ya Abdul murna ne, yau ya cira tuta har auntie ta tsaya...

HAKKIN KISA 21-25

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽            21-25 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com       "ni babu wanda nake jira, qila dai ba numban bane"    "Taya numbanki zata kuskuremun? Ba Hajna bace?"     "Yh nice" ta maida ansa cikin mamaki.         "idan kin...

HAKKIN KISA 16-20

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽             16-20 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com ASALIN LABARIN.   Bayero University Kano Tafe take a hankali cikin takunta na nutsuwa, bak'ace anma ba can ba, fatarta mai kyau da shek'i, tana da dogon hanci da dara-daran idanu masu k'ara ma fuskarta kyau, ɗan k'aramin bakinta da ko kaɗan...

HAKKIN KISA 11-15

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽               11-15 ©Rabiatu sk msh       ®NWA   Wahala sosae Abdul ya shata a hannun hukuma, cikin kwana biyu ba aikin da sukeyi saina dukanshi akan dole saiya amsa laifinshi na kisan Hajna, yayi bak'i sosae ya rame, ga tunanin Hajna da bak'in cikin rashinta, abunda yafi damunshi kenan watau mutuwanta.     ...

HAKKIN KISA 6-10

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽               6-10 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com   Zuwansu police station Abbanshi ya gama harzuk'a, ganin yanda yaketa hayaniyar faɗa anma Abdul ko magana ma bai musu, shiru kawai yayi yana kallon k'asa, donshi ganinshi yake ma kamar a mafarki, jiran lokacin farkawarshi kawai...

HAKKIN KISA 1-5

☠HAK'K'IN KISA☠       👽👽👽👽               1-5 ©Rabiatu sk msh       ®NWA www.babymsh.blogspot.com        Wani babban gidane na hango ɗan madaidaici, cike da mutane har waje, masu kuɗi harda masu k'aramin k'arfi shiga kawai suke suna fita, ga motocinan birjik har basu gajiya da tsayawa, lallai da alama...

Popular Posts

 
]]>All content on thisblog are copyright protected and cannot be reproduced on other websites without permission.