|
ABUBUWA BAKWAI (7) ABIN KULA GA DAN'ADAM
1. Duniyar da za a barta, me ya kawo hadama? 2. Dukiyar da za a lissafa daya bayan daya, me ya kawo tarata? 3. Rayuwar da zata kare, ina wani farin ciki? 4. Yarintar da tsufa zai zo mzta, me ya kawo takama? 5. Ana sauraren mutuwa, ina wata walwala? 6. Jikin da zai zama gawa, me ya jawo dagawa? 7. Karshe dai makomarsa kabari, me zai sa alfahari? Wanda ya manta da wadannan a ina ya bar hankalinsa? Allah yasa mu dace, yayi mana kyakkaywan karshe. Ameen!
KADA KA RAMA CUTA GA WANDA YA CUCEKA!
Kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka, kai kayi hakuri. Zaka samu abu biyu sakamakon hakan; * Na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. * Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.
KADA KA BARI ZUCIYARKA TA ZALUNCEKA!
Kada ka sale zuciyarka ta zalunceka, tabbas zaluncin zuciya ga gangar jiki yake komawa, idan akayi wasa ya zamanto ya shafi rayuwa. Assasa bak'in tunani, yawan zargi da rashin tabbas akan wani aiki, zato, shakku ko kokwanto akan wani al'amari batare da tantance gaskiyarsa ba, shine zaluncinzuciya akan dan Adam. Maza ka hana zuciyarka don akwai hadurra dubu akan hakan.
MAHAKURCI MAWADACI
Tabbas ba kowane dandanon magani ne ke da dadi ba, amma babu shakka shine abu mafi dacewa ga dukkan mara lafiya. A lokuta da dama rayuwa takan dakeka da guduma ta jefaka acikin wani mawuyacin hali, kayi ta fama amma tayi maka tutsu. Amma idan kayi hakuri sannu ahankali zata kwaranye. Hakika ba duk abinda rai yake so yakan samu ba, amma bukata bata taba sauyawa ba kuma bata taba karewa ba. Don haka ka shirya bukatunka da kyau ka bisu daya bayan daya sannu a hankali, kayi gwa- gwarmaya, sannan kayi juriya. Tabbas mafarkinka zai zama gaskiya.
KO KA SAN?
Rayuwa bakin alqalami ce tana bukatar kaifi sannan tana son tsini. Kaifin don ka yanki magauta, tsinin kuwa don ka soki makiya. Haka zalika rayuwa kamar randar ruwan sanyi ce ta kasa tana bukatar tanaji da adani, kodn wata rana ka shayar da masoyanka. Da kyau ka lura da abu biyu a rayuwa; 1. Ka lura da mai zaginka mai aibantaka wata kila wata rana zai iya zama masoyinka mai yabonka 2. Ka lura da masoyinka na kusa mai yawan ambaton alkhairinka, wata kila wata rana zai iya zama makiyinka mai zaginka.
Thursday, 30 March 2017
MATATAH CE 71
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
71
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
🙋🏻kuyi hak'uri dani Masoyah, naga k'orafinku, kuma naji daɗi da gyaran da kukamun,...
MATATAH CE 70
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
70
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Da Yasseer yayi Sallah yaso ya koma barci abun...
MATATAH CE 69
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
69
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Banda Rabi'ah babu wanda ya lura da irin kallon da Yasseer...
MATATAH CE 68
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
68
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Watansu shidda da komawa, suka fara zana s.s.c.e, daman...
MATATAH CE 67
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
67
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Kafinsu tashi barci, an gama haɗa musu break...
MATATAH CE 66
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
66
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
A baya Saude ta zauna, ta koma can gefe ta rakuɓe...
MATATAH CE 65
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
65
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Saudat ta gama jere ma Rabi'ah kayan ciye-ciye, Husna sai...
MATATAH CE 65
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
65
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Saudat ta gama jere ma Rabi'ah kayan ciye-ciye, Husna sai...
MATATAH CE 64
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
64
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Yasseer ya mik'a hannu zai amsa wayan kenan...
MATATAH CE 62
♡MATATAH CE♡
♡♡♡♡♡♡
62
©Rabiatu sk msh
®NWA
Labari....Ilileee
www.babymsh.blogspot.com
Sun gama exam suka fito, anata bankwana kamar an tafi kenan, wasu...
Popular Posts
-
♡MATATAH CE♡ ♡♡♡♡♡♡ 1-5 ©Rabiatu sk msh ®NWA Labari....Ilileee GODIYA T...
-
[10:36, 3/9/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣Soyayyar whatsapp❣ @OHW 1-10 Kishingide take saman lumtsu...
-
♠SANADIN K'IYAYYA♠ (︶︿︶) 1-2 ©Rabiatu sk msh NWA Dedicated to Mrs Umar and Maman Adnan Ts...
-
♡♡MAFARIN SO♡♡ ♡♡♡♡♡♡♡♡ ♡♡♡♡♡ 1-5 ©Rabiatu sk mashi ®NWA Rerbeeart_sk @wattpad www.babymsh...
-
♡ *MEYE SANADI?* ♡ ♡♡♡♡♡♡ ♡♡♡♡ 1 ©Rabiatu sk msh ®NWA WATTPAD; Rerbee'art_sk Wann...
-
♡MATATAH CE♡ ♡♡♡♡♡♡ 77-100 K'arshe✔ ©Rabiatu sk msh ®NWA Labari....Ilileee...
-
💕💕 *```HAKA SO YAKE```* 💕💕 💗💗💗💗...
-
[11:20pm, 19/09/2016] Amrah💓Pinky💓durling😘: 💀 *A YINI 'DAYA* 💀 ...
-
♡MATATAH CE♡ ♡♡♡♡♡♡ 72 ©Rabiatu sk msh ®NWA Labari....Ilileee www.babymsh.blogsp...
-
♡MATATAH CE♡ ♡♡♡♡♡♡ 6-10 ©Rabiatu sk msh ®NWA Labari....Ilileee www.babymsh.blogs...