💕💕 *```HAKA SO YAKE```* 💕💕
💗💗💗💗💗
💕 *_21- 22_*💕
💗💗💗💗
*Na*
*_Rabee'at sk mash_*♥
```_And_```
*_Mr, smiles_*😃
❗bamu yarda wani ko wata ya juya mana littafi ba ta kowacce hanya, ko a cire mana wani Abun, Duk wanda yayi hakan Allah ya isa bazamu yafe ba‼
Tsaye yayi yana kallon kofar d'akin harta shige, sannan yad'aga kofin ruwan dake hannunsa ya k'worawa mak'wogwaronsa, bayan yagama sha yayi ajiyar zuciya, yana kallon cup d'in, sai yanxu yafara tuna irin fad'an dayayi nan take yaji kunya takamashi zuciyarta tafara was-wasi, "to ma meyasa yake fad'a akan subeey, me hakan yake nufi, kodai yafara sontane ..." dasauri ya girgiza kansa, "A,a nooo" yafad'a da karfi, kamar mai magana dawani, saikuma yakoma yana kallon falon, yaga bakowa, ajiye cup d'in yayi akan danni ya nufi d'akinsa jikinsa a sanyaye,
Yana shiga yakarasa bakin gado ya zauna yana tuna kalamn Ahmad, a hankali yake sulaleya akan gado har yakai kwance, sannan yasauke nunfashi, yana kallon silin d'akin, a sannu yasoma bud'e bakinsa yana fad'an "bazai yuyuba naso subeey, subeey ba kalata bace, bata dace da irin matan danake mafarkiba, Allah yasa zuciyata ta yarjemin da hakan" bayan yakarasa maganar yakara sauke nunfashi zuciyarsa cike da was-wasi
Yajima a hakan sannan yatashi jiki a sanyaye ya cire tufafinsa ya fad'a toilet,
Subeey tunda tashiga d'akin dariya take, mamakine tsintsarsa daya mamaye mata zuciya, to mezaisa yaya abdul yanuna kishinsa akanta dan ya ganta da wani, kodai yafara sontane, kamar kartayi maganar nan a zuciya, ai kuwa nan take hawaye suka zubo mata daga cikin edonta, a hankali tasa hannu tashare, bakinta narawa tasoma fad'a "meyasa nake yaudarar kainane, ninasan dacewa yaya abdul bazai tab'a sonaba, kuma nima yazama dole nadaina sonsa, " hannunta tad'aga tadafe zuciyarta sannan taci gaba dacewa "dan Allah zuciyata kidaina sakani tunanin Yaya abdul zai sone, ninasan dacewa bazai tab'a sonaba" tafara dukan kirjinta a lokacin kuka marar sauti ya kub'uce mata, tana fad'an "dole nadaina sonsa wlh dole nadaina sonsa,".....
Via OHW📚📲
0 comments:
Post a Comment