[15:10, 4/17/2016] Rerbee'art sk msh: 🎄🎄HAFSATUL KIRAM🎄🎄
🎄
🎄🎄
🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄
🎄🎄
🎄
NA
Rabiatu sk msh
2⃣1⃣
Kafin takai 'kofa momie tace "shikenan ki tafi hafsatul kiram! Ta tsaya tana share hawaye ba tare data juyo b, momie ta matso kusa da ita tace "ki tafi hafsatul kiram bzan hanaki ba, shi baiji maganatah ba, kema da nake da yrda a kanki zaki tafi ki barni, shknan dik ku gujemun! Nasan kinyi haquri da yawa ko kadan bnga laifinki ba! Ta 'karashe maganar kamar mai kuka!
Da sauri hafsatul kiram ta jiyo, hawaye ta gani a fuskar momie, itama kukan ne ya qarazo mata cikin tashin hankali take cewa "kiyi haquri momie, ki yafemin don Allah! Babu inda zan tafi in barki!
Rungumeta momie tayi tace "bakimun komi ba hafsatul kiram, naaji dadi sosae Allah yayi miki Albarka! Cikin shessheqar kuka tace "anma momie ya xanyi da 'kiyayyar da yaa umar yamun? Momie tace "karki damu hafsatul kiram, Ynzu idanun Umar a rufe suke! Dole wata rana xaiyi dana sanin Abnda yake miki, kici gaba da haquri kinji! Amma don Allah ki daina maganar tafiya gda!
Tace "na daina momie, momie taa dade tana kwantar mata da hnkali da kalamai masu dadi, sai da ta tabbatar taa samu nutsuwa sannan ta mata sallama ta tafi!
Haka hafsatul kiram taci gaba da zaman haquri da Umar, duk abubuwan da take mishi bata fasa ba, in taayi mishi abnci sanda yaga dama yaci, randa bai dawo gidanba sai dai yanda ta ajiye ta daukeshi hka!!
Yau ta kama ranar birthday dinshi, sai tunani take meya kamata ta hada mishi? Girki na musanman ta mishi da rana! Anma har dare bai dawo ba sai dai ta fidda masu mai gadi!
List tayi ma maiyi musu ban ruwan fulawa ta aikeshi kasuwa duk abnda take buqata! Kudi sosae ta kashe, bai dameta ba indai zata faranta ran sahibul qalbeenta!
Har wurin qarfe sha biyu biyu bai dawo ba, qarfe daya duk tana zaune tana jiranshi! Sai caan taji tsayuwar motarshi! Miqewa tayi tana jiran shgowarshi!
Lurv my princess Amrah😘
♥♥Rabiatu sk msh♥♥
[15:54, 4/17/2016] Rerbee'art sk msh: 🎄🎄HAFSATUL KIRAM🎄🎄
🎄
🎄🎄
🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄🎄
🎄🎄🎄
🎄🎄
🎄
NA
Rabiatu sk msh
2⃣2⃣
Bud'e 'kofar d'akin yayi ya shgo cikin sa'a kuwa yau ba cikin mayen yake ba! Taa kashe fitilan dakin sai hasken kendir daya haske ko ina a cikin dakin taa jerasu gwanin sha'awa!
Ya dade tsaye yana qarema dakin kallo cikin mamaki kafin yaja tsoki yayi hanyar dakinshi, a hankali tace "don Allah ka tsaya! Dakatawa yayi bai dawo baya ba, tayi shru ta sadda kanta, ya juyo cikin 'kulewa yace "idan na tsaya mexan miki? Tace "inayi maka murnar qara shekara! Allah ya qara mka yawancin kwana, kalmomin bzasu iya furta irin farin cikin da nake ciki ba, babu kalmomin da zasu iya bayyana ynda nakeji a kanka!
Ga er qaramar kyauta dga gareni don Allah ka daure ka amsa! Ta miqa mishi tsadadden turare tare da nuna mishi birthday cake, miqa hannu yayi kamar abn arziqi ya amsa turaren, ya dauka wuqar yanka cake din ta saki ajiyar zuciah!
Ji tayi yana shafe matashi a fuskarta, duk ya 'bata matashi a jiki sannan ya fiddo turaren daga cikin kwalinshi ya jefashi da bango! Da razananniyar fuskarta take kallonshi hawaye na kwararowa a fuskarta kanta a duqe!
Har zaiyi magana ya fasa, yaja tsoki ya barta tsaye a wajen don wulaqancin yaa shgeta da yawa! Tana hawayen takaici ta gyara wurin ga wani irin matsanancin ciwo da kanta ke matah!
Ranar da fever ta kwana haka ta daure da safe ta tashi ta hada mishi break fast ta jera, sannan ta koma daki taci gaba da jinyar kanta! Ita kadai cikin gida take ta fama da rashin lafiya!
Haka ta yini da tsananin rashin lafiya har dare taa kasa fitowa, girki ma kasayi tayi sai dai tea taketa sha gashi ko magani bata dashi!!
Lurv my princess Amrah😘
♥♥Rabiatu sk msh♥♥
0 comments:
Post a Comment