New Post

Monday, 31 October 2016

MARYAM KO MARYAMA 191-200

[15:32, 3/24/2016] Rerbee'art sk: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣soyayyar whatsapp❣
@OHW
191-195
Ranar aka daura auren Maryama da Ahmad, tana zaune ta qura mishi ido ko qiftawa batayi tama rasa mezatayi, dass taji gabanta ya fadi yayi dai dai da bude idon Ahmad.
Da sauri ta tashi ta koma samn gadon da yake ta kamoshi hannunshi, shima qura matah ido yayi na wani lokaci sannan ya fara magana a hnkali muryarshi ke fita "naa rasaki Maryama, bazan iya rayuwah babu ke ba, i feel so lost without uh! I cant live lyk dis....don Allah Maryama ko bayan raina karki mntah dani kici gaba da yimun addu'ah! Share mishi hawaye tayi tace "ka daina damuwah Ahmad Maryama takace, bazaka rasa rayuwarka saboda soyayyatah ba, zamuyi rayuwah cikin farin ciki, a Ynzu hka Maryama ta xama takah!
Qoqarin tashi ya farayi cikin murna da farin ciki yace "dgsk kke Maryama? Ta daga mishi kai cikin jin dadi, kwantawah tayi a qirjinshi tana maida numfashi, shima ajiyar zuciyah yake saukewah!
Satinshi daya a asibiti tana jinyarshi ya warke sumul, sannan akasha shagalin biki aka kai Amarya gidanta!
Da dare bayan sunyi sallah kamar yadda manzon Allah (S.A.W)
ya koyar damu, sannan ya kamo hannunta ya zaunar da ita bakin gado! Ta saddar da kanta saboda wata irin kunyar Ahmad da takeji, sun riga sunci dinner damn, ya tashi ya kashe fitilar dakin ya barmusu mai qaramin haske!
Bai iya ce mata komi ba, sai dai ya jawotah ya rungume yana shafarta ta ko ina, tun bata maida mishi harta fara maida mishi martani, ba qaramin rikitashi tayi ba, (Abin sirri ne).
Wata sabuwar soyayyah ce ake tsakanin Maryama da Ahmad ji yakeyi da ita sosae ko kadan baison bacin ranta,
deen ma ya haqura ya mnta da dk wani Abu daya faru a baya ya rungumi matarshi Maryam kulawa ta musanman yake bata bata.
Bayan shekara hudu:
Maryama ce zaune a qayataccen falonta, hadaddiyar shugace a jikinta ba qaramin kyau tayi ba, kallo take cikin nishadi sai dai taji ya fado jikinta, wani farin yarone, kamanninta sak yadauko, dagoshi tayi tace "yadai yaronah? Cikin shagwaba yace "wadannan en matanne don muna game nace musu all gals are losers shne pa suka tararmun!
[16:07, 3/24/2016] Rerbee'art sk: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣soyayyar whatsapp❣
@OHW
196-200
Dariah tayi ta shafi fuskarshi Tace " ka daina matah ba losers bne, yara matah darajah ne dasu, mazah bazasu taba iya rayuwah ba sai da matah, bbu macen data taba loosing a rayuwanta! Ya kama kunnenshi da hannu biyu yace "na daina momie, suma don sunga an haifemu rana daya dk sun raina ni"
Murmushi tayi ta shafi fuskarshi zatai magana wayarta ta fara ringing, daukah tayi ta kara a kunne "tace yadai masoyi? Yace "kizo ina jiranki ki qarasa shrya ni"
Miqewa tayi ta haye upstairs dakin Ahmad yana zaune gaban mirror Ta hade rai tace "shne zaka yi wankanka ba tare daka jira nazo nayi mka ba? Murmushi yayi yace "banaso ki batamin wannan kyakkyawar kwalliyar taki ne"
Cikin shagwaba tace "shknan ma har shirin na fasa"
Jawotah yayi ta fada jikinshi ya fara kissing dinta suna daria cikin nishadi tace "zaka makara wurin aikin ka pa, yana kallonta ido cikin ido Yace "ban damu ba masoyiyahtah indai ina tare dake!
Lumshe idon tayi ta bude tanajin wani farin ciki na cikar burinta,
tabbas mafarkinta ya zama gsky amma bada deen ba, wata irin soyayyar Ahmad ce ke kara ratsata"
TAMMAT BISSALAM
ALHAMDULILLAH
Ngde ma Allah daya bani ikon kammala littafin Maryam ko Maryama, Finally mafarkin Maryama ya zama gsky na auren Ahmad a cikin littafinnan" Allah yasa a zahirin ma ya kasance hakan...Allah ya bar So da qaunah tsakanin Maryama da Ahmad!!
SADAUKARWA
Donku na rubuta littafinnan Maryam gidado (ummeeterh) da kuma Maryama garba, wannan littafin sadaukarwa ne gareku
My lovly sisi Princess Amrah, uh mean alot 2 me, lyf wld be no fun wizout uh, lov uh alot
JINJINA
ga Aunty mermah (maman majeeda) nagode sosae Allah ya raya mana Dan mu
JINJINA 2
Ina yaba miki
Hauwa'uh sk msh, i couldnt imagine my life wizout uh sis, am so proud of uh...lov uh much
SAKON GAISUWA
Ina gaisheku
Zahra bb
Hannetah
Princess sadeeya
Jamila hassan
Hauwa'u
Meesha luv
Momiena (haleema)
Haneefah usman
Dakuma duk wasu masu suna Maryama, tare da masoya littafin Maryam ko Maryama..
Taka ta musanmance:
Mrs smiles 👍🏻
GAISUWA
Gaisuwah ga groups din
Online hausa writer's dakuma
Excellent writer's, saikuma
members na
Amrah and Rabiat novels
Meesha love novels
Fatima jah's novels
Hausa novel zallah
Dandalin hausa novels
Mu farka mata
Ki gyara kanki
Mata rahma
Mohabbatain novels
Hausa books📗📙📕
Hausa novel group
Da duk wanda bn lissafo ngde sosae
📚 LITTAFAN MARUBUCIYA.✍🏻
'Yar Autah
Princess amrah
Miye sanadi??
Mai farin jini
Maryam ko Maryama (soyayyar whatsapp)
Saimun hadu a sabon littafinah mai suna HAFSATUL-KIRAM
4 only comment en correctons
👇🏻
08032133670
Taku har kullum :-
Rabiatu sk msh
Lov yhu fans

Related Posts:

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts