ABDUL WAHAB 35
©Rabiatu sk msh
®NWA
Mi'kewa tayi zumbur kamar antsikareta, idonta harya fara canja kala, dai-dai sanda Abdul yaturo 'kofar d'akin ahankali yashigo, da sauri tad'aga kai tadubeshi, akasalance, "meya shigo dakai d'akina?" Murmushi yayi, yana dubanta, yasan plan d'insa yafara aiki, tasowa tayi, tahau masifar yafice mata daga d'aki, bai kulataba, yatako zuwa gabanta, har jikinsu na gogar juna, 'kamshim jikinta yasha'ka, tare da lumshe ido, ita kuwa hannu takai da masifa, zata tureshi, yarungumeta a'kinjinsa, iya 'karfinsa, yafara sauke numfashi da sauri da sauri, ita kuwa jikintane yasaki takasa ta'buka komai.
Zu'bewa sukai kangado, domin tsaiwa bazata d'aukesu, tuni Abdul yaburkice, yahau jagwal-gawal Sadeey son ransa, kasa hanashi tayi, saima fara biye mishi da tayi idonta rufe
Sai da labarin ya fara canjawa, ta dinga kuka tana turashi, Anma Abdul baimasan tanayi ba, sai da yadawo dai-dai sannan ya lura da aika-aikan da yayi, murmushi yayi domin jinsa yayi wasai, wani farinciki ya lullu'beshi, 'kara jawo Sadeey yayi jinsa zai runfumeta, wani 'karfi yazomata, tatu reshi tana fad'in "wallahi nidai ka d'auka Alhakina, kacuceni, daman nasan basona kakeba, daman jikina kakeso Allah......" Jitai bakin Abdul acikin bakinta, d'ago kai yayi yadubeta, "haba Sadeey pls mana, dabana sonki, yaushema zanso jikinki, kiyi ha'kuri, kisa aranki babu mai sonki kamata" turo baki tayi, tatureshi tatashi tsaye bata ko gama mi'kewaba tadawo luuu zata fad'i, cikin zafin nama Abdul yami'ke yatarota "sokike kijamin aiki koh?, kinfiye rigima Sadeey, haryanzu kin'ki yarda dani, kifahimci farincikin danake cikimana, kema kiyi farinciki, kin mallaki abin 'kaunarki" yayi murmushi tare dayimata kiss, taturo baki "kace haka mana, aidole kayi farinciki, tunda kasamu biyan bu'kata, kafin kazo kawula'kanta.....!" bata 'karasaba yaroshe mata baki, yana girgiza mata kai, d'aukanya yayi cak yanufi toilet da ita, yahad'a ruwan d'umi wai zaisata ciki, suka hau kokawa, daye 'karfinta da nasa bad'ayaba, akan dole yasata ruwan d'umin, takuwa Sanya ihu, kamar wadda ake yankawa, Abdul kansa yasan rakine kawai na Sadeey, bai biyemataba yayi mata wankan, yad'aukota cak ya ajiyeta kan gado, yad'auko mai da kayanta, yashafa mata yasanya mata riga doguwa mara nauyi.
Ranar wuni yayi yanafama da sadeey, rigima sosae take mishi akan ita gida zata tafi, ita wlhy tasan daman abinda yasa ya aureta kenan bawai sonta yake ba, rarrashinta ya dinga yi da maganganu masu dad'i har ya samu tayi barci
Sannan ya sauke ajiyar zuciya yana kallon kyakkyawar fuskarta, da d'an 'karamin bakinta mai surutu da rigima, sonta ne ke 'kara shigarshi da wani 'kima data 'kara a idonshi saboda yanayin daya sameta.
Tashi yayi ya tada sallar godiya ga ubangiji, ya raba dare yana addu'an Allah ya dawo mishi da hankalin sadeey gareshi ta gane son da yake mata.
Dedicated to Mr. Smiles😃
❤❤Rabiatu sk msh❤❤
0 comments:
Post a Comment