[14:07, 3/12/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣soyayyar whatsapp❣
@OHW
61-70
Maryama ce kwance tana chat da abn qaunarta wani irin farin ciki takeji dk sanda suke tare, murmushi tayi tace
Maryama:lokuta da yawa ji nake damn zan iya bude mka zuciatah kaga yanda ta cika da soyayyarka, fargabar ranar da zamu rabu nake, don bzan iya jure rashinka ba!
Deen:ki daina fargabar rasani masoyiyah! Deen naki ne ke kadai!
Maryama:taya zan gane hakan tunda har yau ko hotanka naa kasa mallaka?
Deen:komi yana daga gareki maryama, muna gari daya anma kin hanamin ganinki
Maryama:nidai ka fara nunamin hotanka plz masoyi, Allah na qagara inga fuskarka da kullum nake mafarkin gani
Deen:tohm bani 30mnts inyi wanka sai in miki hotan
Maryama:nidai 10mnts na bka, kuma inka dade tohm
Deen:kedai ki bari in wanku sosae
Maryama:shikenan naa bari
Maryam ce ta shgo tana cewa "kaaga takwarar maryam yayar hassana da usaini, Abokiyar Ahmad masoyiyae deen, er gatan dad kuma! Maryama ta murmusa tayi fari da ido tace "tohm ya ranki tawan? Tace "son raina knan kullum inga namcyna cikin farin ciki! Maryama tace "kinsan me yamin dadi yau? Maryam tace "fadamin cikin jin dadi Maryama tace "finally yau dai zanga hotan deen! Maryam tayi murmushi tace shknan mafarkin deen zai qaru, maryama tace "mafarkinah yaa kusan zama gske dk ranar dana hadu da deen! Maryam tace Allah ya nuna mna ranar, tace "Ameeyn qawa!
Rabiatu sk msh
[15:50, 3/12/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣soyayyar whatsapp❣
@OHW
71-80
Maryama tace "kinsan mafarkin da nakeyi akan deen kullum na kwanta barci? Maryam tace "A'ah namcy! Maryama ta rufe ido cikin shauqi ta fara magana "ina tsaye da fararen kaya, gwanina ya taho samn doki cikin shga ya Alfarma, ya kaamo hannu nah cikin qwarewa ya daurami samn doki, kinsan waye gwaninnan nawa? Maryam tana daria tace "Ahmad har tana siqewa don daria, Maryama ta daure fuska tace "bnson dariarnan namcy bnda gwanin daya wuce deen, bzan iya misalta miki son da nake mishi ba! Tace "nadai rama dariar da kkamin, qarar text taji da sauri ta matsa wurin wayarta don taasan deen ne
Deen:na fito
Maryama:tohm turamun
Deen:naa fasa saikin turamin naki
Maryama:ba hka mukayi dkai pa dear
Deen:Allah xan tura miki kedai ki fara turamin, cikin jin haushi a ranta tace aikam bzaka fara ganin hotonah ba, ta kalli maryam tace "gyara in miki hoto in turama mutuminnan don Allah! Maryam tace "A'ah ni da ba hotonah yakeson gani ba! Maryama tace inna fara tura mishi daya turamin nashi na gani sai in tura mishi nawa na gskn, Maryam tace "tohm, ta gyara Maryama tayi mata hoto ta tura ma deen tace "tohm gashinan saura naka, Yace "kai masoyiyah nidai jikinah bai bni kece wannan ba, muryarki da yanayinki bai kama da hka ba, Maryama tace "haba masoyi kaima kaasan ynda nake kishinka ya za'ay na tura mka hotan wata! Yace "tohm masiyiyah kinyi kyau sosae, gaa nawa nan yana zuwa
Fiddausi ce ta shgo da gudu tace "Aunty Maryama kizo momie na kiranki, kuma taace karki taho da Aunty maryam ke kadai zakizo tana kallon Maryam, Maryam tace "ay sai kuyita tafiya.
Maryama ta dauki wayarta zata tafi da ita don har lokacin hotan deen be shgo ba, har taa kai Qofa Maryam tace "namcy bni wayar inyi game kije ki dawo, Maryama ta miqa mata sannan ta fita anma bataji dadin barinma Maryam wayar ba!
Tana fita Maryam ta shga whatsapp dai dai lokacin hotan deen ya shgo, tun kafin ya gama budewa ta sare ma kyau da haduwan deen, sai da ya gama budewa sannan ta qare mishi kallo sosae, fari ne tass, dogo mai faffadan qirji da dogon hancinshi, ga pink lips nashi, gashin girarshi baqi sidik kaman kwantaccen gashin kanshi, lumshe ido tayi ta bude tace "lallai nan kyau yake da kanshi, ga haduwa dga ganinshi akwai aji da qwarjini!!
Tunani take gsky Maryama tayi sa'ar saurayi anya ita zata samu kamarshi?? Gsky bzata haqura da deen ba tunda damn hotanta ya gani bana Maryama ba kuma sunansu daya, tace tohm anma naa yima namcy adalci dk son da take ma deen? Wata zuciar tace Maryam nada kyau da farin jini naasam zata samu saurayin da yafi deen, da sauri ta shga tayi deactivating sim din Maryama bayan ta dauki numbr deen a wayarta, tana gamawa Maryama ba dawowah tace "bani wayarnan inga hotan Masoyi naayi matuqar qagara in ganshi, Maryam ta miqa mata tana murmushi tace a bude mna hotan yau dai muga deen, Maryama taa miqo hannu zata Amsa kenan Maryam ta saki wayar a qasa da gangan ta fadi ta tarwatse...
Topha...ki biyoni donjin mezai faru!!
Rabiatu sk msh
|
0 comments:
Post a Comment