[10:39, 3/10/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣Soyayyar whatsapp❣
@OHW
21-30
Tana bude datar messages da yawa suka shgo mata, anma naashi ta fara dubawa, da wayarta glaxy s5 wadda Abokinta Ahmad ya siya mata!
Messages din nashi har sunyi yawa...
Masoyiyah
Ina kka shge?
Kin barni ni kadai pa!
Kin mnta dani ko?
Plz kiyi sauri kizo ina jiranki
Murmushi tayi sannan ta maida mishi...
Maryama:gani masoyi, kayi haquri naabarka da qadaici
Deen:haba masoyiyah kinsanpa ko kadan bnso kimin nisa
Maryama:Tohm fadamin ina jinka
Deen:ina sonki sosae maryama
Maryama:nima ina sonka da yawa my d
Deen:kin san me?
Maryama:A'ah fadamin
Deen:wlhy tunda nake bn tabason wani halittaba kamn ynda nakesonki, komi nake tunaninki nake, har mamaki nake wannan wace irin soyayyace da ko hotanki bn gani ba?
Maryama:Wlhy nima deen soyayyarka ko yaushe qaruwah take a cikin raina, babu dare bbu rana komi nake sai inji damn ina tare dakai
Deen:ko barci zakiyi
Maryama:komi pa nace
Deen:Tohm bari inzo in tayaki barci
Maryama:🙈 ni bnce ba kasha zamnka
Deen:kedai ki bari inzo, nima inason kasancewa tare dake
Maryama:Dan Allah deen yauma bzaka nunamin hotan naka ba?
Deen:naqiya...ki bari dk randa kka tashi ganinah znzo ki ganni, kema ay kinqi nunamin naki
Maryama:nima randa ka tashi ganinah kaazo ka ganni
Deen:Aikam znxo in shanye bakinnan da ake murgudamin
Maryama:🙈🙈🙈
Nima🙈🙈🙈 hka firar masoyan taci gaba da kasancewa har dare yayi nisa sun kaasa bankwana kowah baison rabuwa da dan uwanshi, har barci ya kwashe maryama dai a shimfidar katifarta da take kwana in taaje qauyensu weekend!
Washe gari tunda safe kiran deen ya tadata cikin barci ta dauka, Yace "da fatan masoyiyah ta taa tashi cikin qoshin lpy! Tace "lpylau masoyinah pa?
Yace "nima hka sai dai tunaninki da yamin yawa, kince saikin koma makaranta xan ganki, anma kinqi komawa (da yake shi kuma ce mishi tayi a katsina take?)
Tace "bnso inyi day ne, kuma dad bai dawo ya sallame ni ba,
Yace "haba maryama wai me kka maidani ne da saikin jira dad yaa miki abu? Don Allah ki dinga fadamin ko me kkeso kinji masoyiyah! Bari ina zuwa, alert taaji ya shgo mata a waya na dubu dari da hamsin, Tace "Allah sarki deen, bnda son da yakemin da shi kadai yaa isheni rayuwah kullum qoqarinshi na son ya farantamin ne! Gsky yaa fiddani kunya anma in ba hka ba ya za'ay kudin da baba ya bani su isheni?
Rabiatu sk msh
[12:56, 3/10/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿
❣Soyayyar whatsapp❣
@OHW
31-40
Ranar maryama ta tattara ta koma makaranta, gwaggoce ta biyota har soro tace "tohm maryama in kka tafi bzaki dade ba zaki zo ko? Tace "eeh gwaggo makarantar ma ay naa kusan kammalawa in dawo muyi zamnmu! Gwaggo tace "ba maganar muyi xamn mu miji zaki fiddo dakin gama makarantrnan don karatunnan ma don babnki yaa matsane! Tace "hoo gwaggo tawah, saina dawo! Gwaggo tace "tohm maryama karki mnta wannan dawowarma kizomin da wannan farin abn wanda in akasa ruwan zafi yake komawa jaa! Maryama "tayi daria tace custard ko gwaggo? Ynxu ma don babu mai dama miki ay dana aika shagon sagiru an anso miki, Tace kedai jeki saikin dawo Allah yayi miki Albarka!
***
Da marece sosae maryama ta isa katsina, kai tsaye gidansu Aminiyarta kuma takwararta Maryam ta wuce, don tun a shekararsu ta farko ta koma can da zama, dk da taa gwada mata itapa daddynta gida yace zai siya mata a kt ta xauna tayi karatu, ko ina yaga kudin siya matan? Oho!! Lol
Gidansu maryam qayatacceb gidane sosae, mahafinta nada kudi, su niyune a wurin iyayenta ita da er qaramar qanwarta fiddausi; Tun daga ma'aikatan gidan har en gdansu maryam kowah yaji dadin dawowar Maryama, don Maryama nada son mutane, kuma ko ba don ace taayi ba tana da kyauta sosae!
Bayan sun gama gaisawa da momie taa koma dakin Maryam dk suna cikin farin cikin ganin juna kowanne baki yaaqi rufuwa, Maryan tace "nipa namcy naa fara qosawa da lbrn deen dinnan wai wayeshi? Maryama tace "wlhy bnsanshi ba takwarah, kawai a instagram muka hadu muka fara chat a whatsapp! Maryam tace "da Alama ya hadu kuwa tunda ya iya sace zuciar namcyta, nunamin hotanshi! Maryama tace "yoh ina pa ya turamin, anma tunda naa dawo ckul ay ynxu zamu hadu! Maryam da takaici ya kamata tace "ni rabani da soyayyar whatsapp dinnan! Ynda kke da kyaun nan Maryama ba kowanne namiji ne ya dace dake ba! Maryama tace "lallai takwarah dk ynda zan fada miki haduwar deen yaa wuce nan! Dk da bn taba ganinshi ba anma ko ya yake yayimun, zan iya... Maryam ce tace "ni kinga mnta da lbrn deen dinnan naki, ina da labaran daxan baki da yawa, anma ki fara fadamin mi zakici? Kinsan Ahmad ma yaa qagu ki dawo harna rasa ni dashi ko wayafi qagara! Kai A'ah takwatah gsky nafishi qagara in ganki, Maryama tace "Allah sarki Aboki nima naayi kewarshi sosae!
Rabiatu sk msh
May 29 at 6:57am · Public
|
0 comments:
Post a Comment