New Post

ABUBUWA BAKWAI (7) ABIN KULA GA DAN'ADAM

1. Duniyar da za a barta, me ya kawo hadama? 2. Dukiyar da za a lissafa daya bayan daya, me ya kawo tarata? 3. Rayuwar da zata kare, ina wani farin ciki? 4. Yarintar da tsufa zai zo mzta, me ya kawo takama? 5. Ana sauraren mutuwa, ina wata walwala? 6. Jikin da zai zama gawa, me ya jawo dagawa? 7. Karshe dai makomarsa kabari, me zai sa alfahari? Wanda ya manta da wadannan a ina ya bar hankalinsa? Allah yasa mu dace, yayi mana kyakkaywan karshe. Ameen!

Monday, 31 October 2016

MARYAM KO MARYAMA 191-200

[15:32, 3/24/2016] Rerbee'art sk: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 191-195 Ranar aka daura auren Maryama da Ahmad, tana zaune ta qura mishi ido ko qiftawa batayi tama rasa mezatayi, dass taji gabanta ya fadi yayi dai dai da bude idon Ahmad. Da sauri ta tashi ta koma samn gadon da yake ta kamoshi hannunshi, shima qura matah ido yayi na wani lokaci sannan ya fara magana a hnkali muryarshi ke fita "naa rasaki Maryama, bazan iya rayuwah...

MARYAM KO MARYAMA 191-100

MARYAM KO MARYAMA 171-180

[17:49, 3/23/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 171-175 Da dare suna zaune suna fira da Maryam taaje yi mata sai da safe, Maryama tace "namcy kin wani shgo kin kwanta kizo muje falo muyi fira, tace "brni kawai takwarah wlhy dk yau kasala nakeji, kedai kije deen na jiranki! Riqe baki Maryama tayi dariar farin ciki da mamaki dk sukazo mata tace "namcy na kardai harmun samu baby? Zaaro ido tayi tace "rufamin asiri takwarah...

MARYAM KO MARYAMA 156-170

[10:00, 3/22/2016] Rerbee'art: [09:42, 3/22/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 156-160 Sunzo shiga dakin maryam, caraf Maryama ta ji deen ya qanqame hannun ta juya suka tsaya cak suna kallon juna, Tana mshi kallo mai alamar tmby, Shi kuma ya langabe kai kamar qaramin yaro Yana riqe da hannun ta Yace "Masoyiyah mu je daki zamu yi mgn plz, ya qara shagwabe fuska kamn wani bby, ta langabe kai tace "Tohm anma minti biyu...

MARYAM KO MARYAMA 141-155

[10:05, 3/20/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 141-145 Washe gari wurin azahar maryama kwance tana tunanin Ahmad, Yaro ya shgo yace wai ana sallama da Maryama, gwaggo tace "gatanan zuwa! Maryama ta zari mayafi ta fita tana tunanin waye zaizo wurinta da tsakar rana hka, ita ko fira ma bata tabayi b a qauyensu Ahmad ta hango jingine a motarshi, fuskarshi cikin da annuri yasha kyau! Mamaki ne ya kamata tohm ya akai ahmad...

MARYAM KO MARYAMA 131-140

[16:27, 3/18/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW📚 131-135 Jikin Maryam ya shga kyarma hnkalinta tashe ta rasa meya kamata tayi? Dagewa tayi cikin bacin rai ta tillar da wayar jikin bngo ta fada kwararratse! Mai gadinne ya dawo cikin gudu yace hajia an sakashi motar, tace "tohm ganinan, ta nufi daki cikin sauri ta dauko mayafi suka tafi asiti. Suna zaune bayan an shga dashi emergency danginshi har sun iso kowah yayi jugum...

MARYAM KO MARYAMA 111-120

[11:28, 3/16/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 111-115 washe gari kamu Akayi, shima dk inda Maryama ta gifta idanun deen na kanta, Tunani take a ranta kallon me deen keyi mata?? Ko kuma hka yake da kallon mata? Wata zuciar ta gargade ta da zato tace wata qila ma bni yake kallo ba. Ranar friday aka daura Auren Maryam da shamsudden, da dare aka dauki Amarya aka kaita danqareren gidan shams dake katsina Da dare suna zaune...

MARYAM KO MARYAMA 100-110

[14:17, 3/15/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 100-105 Ta miqa hannu zata yaye labulen falon kenan wayarta tayi qara har sai data tsorata, ta duba taga sunan Aboki A hnkali ta sauke ajiyar zuciah ta koma baya, wuri ta samu ta zauna suka sha firarsu ta Abokai sannan ta tashi ta nufi sit rum din don su gaisa da shams din Maryam Tana budewa taga babu kowa sit rum din, fitowah tayi ta shge falo ko zama batayi ba Maryam...

MARYAM KO MARYAMA 81-100

[14:07, 3/14/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW📚 81-90 A rude Maryam ta duqa tana tattara wayar, Maryama tayi tsaye kamar ana hura mata wuta a qirji don sosae ta qagara taga hotan deen, Maryam ta dago da kwankwatsattsar wayar tana kallon Maryama tace "kiyi haquri namcy! Maryama ta harareta cikin wasa tace "wannan ma ay cin mutunci ne takwarah don kawai waya taa fadi harda wani bni haquri! Maryam tace "naasan ynda kka...

MARYAM KO MARYAMA 61-80

[14:07, 3/12/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 61-70 Maryama ce kwance tana chat da abn qaunarta wani irin farin ciki takeji dk sanda suke tare, murmushi tayi tace Maryama:lokuta da yawa ji nake damn zan iya bude mka zuciatah kaga yanda ta cika da soyayyarka, fargabar ranar da zamu rabu nake, don bzan iya jure rashinka ba! Deen:ki daina fargabar rasani masoyiyah! Deen naki ne ke kadai! Maryama:taya zan gane hakan tunda...

MARYAM KO MARYAMA 41-60

Rabiatu sk novels [11:59, 3/11/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣soyayyar whatsapp❣ @OHW 41-50 Washe gari yaa kama ranar monday, suka shrya maryam da maryama suka fito zasu tafi school, Maryam da mukullin motah a hannunta Maryama ta kalleta tace "Yau wazaiyi driving dinne? Maryam tace ke mana tana miqa mata mukullin, damn hka maryama takeso ta bude motan tana cewa "wato ke ki zauna ki huta ni kuma ki barni da drivin, Maryam tace "yi haquri...

MARYAM KO MARYAMA 21-40

[10:39, 3/10/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣Soyayyar whatsapp❣ @OHW 21-30 Tana bude datar messages da yawa suka shgo mata, anma naashi ta fara dubawa, da wayarta glaxy s5 wadda Abokinta Ahmad ya siya mata! Messages din nashi har sunyi yawa... Masoyiyah Ina kka shge? Kin barni ni kadai pa! Kin mnta dani ko? Plz kiyi sauri kizo ina jiranki Murmushi tayi sannan ta maida mishi... Maryama:gani masoyi, kayi haquri naabarka da qadaici Deen:haba...

Sunday, 30 October 2016

MARYAM KO MARYAMA 1-20

[10:36, 3/9/2016] Rerbee'art: 🌿MARYAM KO MARYAMA🌿 ❣Soyayyar whatsapp❣ @OHW 1-10 Kishingide take saman lumtsumemiyar kujerarta 2seater da remote a hannunta! Masu aiki nata yi mata hidima, daya dga cikin wayoyinta ne tayi qara ta dauka sbd ganin sunan dake jiki (U're my only) tana sanyawa a kunne yace "ina jiranki love kizo ki qarasa shryani! Murmushi tayi tace "my love kenan kullum kamar qaramin yaro yake komamin! Masu aikinsu ta kalla da keta faman...

Saturday, 29 October 2016

MAKASHINKA 65-66

```MAKASHINKA...```           65-66 ©Rabiatu sk msh ƘARSHE Sadeey Sai zagaye ɗakin take cikin fargaba, a zuciyarta kuma addu'ar samun nasara kawai take, kasa haƙura tayi ta ɗauko wayarta ta kunna zata kira Anwar. Batasan sanda ta kunno recording ɗin da tayi b, sai dai ta jiyo muryar Abba da momie suna magana a tsakaninsu. "lallai hajia kin iya acting fa sosae, babu wanda zai ganki yace lafiyarki ƙalau"...

Popular Posts

]]>All content on thisblog are copyright protected and cannot be reproduced on other websites without permission.